Ina ɓata awa goma sha tara (19hrs) non stop Ina trading a kan laptop ban huta ba a kullum (Every day), a duk cikin 24hrs ina yin trading meme tokens guda 300, Ina samun profit $250,000+ a rana.
A cikin wata uku (3 months), na samar da profit din dala milion biyar $5,000,000, a wata guda na samar da profit din dala million daya da dubu dari baƙwai $1,700,000, cikin shekara guda na samar da dala million ashirin da biyar $25,000,000, duka a trading ɗin meme tokens na solana a axiom na same su.
Na fara trading da zero account Ina kirkiran tokens a matsayina na DEv daga karshe nasamu blessings
查看原文